Kerr da ARCHIBALD Sun lashe kyautuka

An nada Josh Kerr a matsayin gwarzon dan wasan Scotland na bana ta hanyar sportscotland da Team Scotland.

Dan wasan mai shekaru 26 ya zama zakaran tseren mita 1500 a Budapest a farkon wannan shekarar kuma yanzu ya zama gwarzon dan wasa na bana.

Yar tseren keke Katie Archibald ta kasance gwarzuwar ‘yar wasan mata bayan ta lashe lambar zinare ta gasar cin kofin duniya da kuma zinare uku a kungiyar kasashen Turai a bana.

Leave a comment