‘Yan kallo masu laifi ba za su je Euro 2024 ba

Sama da ‘yan kallo 1,600 daga England da Wales aka umarce su da su mika fasfo dinsu, domin ba za a bari su je kallon gasar cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2024 ba a Jamus.

An bukaci da su kai fasfo dinsu kada ya wuce ranar 4 ga watan Yuni, kafin a mayar musu da shi sai bayan 14 ga watan Yuni idan an kammala wasannin.

Fans will have to surrender their UK passports from 4 June until the tournament ends on 14 July.

“Violence, abuse, and disorder have no place in the game we love,” said Policing Minister Chris Philp.Duk dan kwallon ya yi kunnen kashi za a iya daure shi wata shida.

Za a fara gasar cin kofin nahiyar Turai wato Euro 2024 daga 14 ga watan Yuni zuwa 14 ga watan Yuli.

Sama da ‘yan kallo 1,300 aka hana zuwa kallon gasar kofin duniya da aka yi a Qatar a 2022, babbar gasar tamaula da hukunci ya hau kan ‘yan kallon da aka hana shiga sitadiya.

A wani rahoto da ‘yan sanda suka sanar cikin watan Satumba ya fayyace samun karuwar rikici a filayen tamaula a England da kuma Wales a shekara tara baya.

Leave a comment