Tudun Wada United ta lashe NLO Cup 2023

Tudun Wada United ta Kano ta lashe gasar NLO (NATIONAL LEAGUE ONE) bayan ta doke Palm Syrup dace 7-2 a Filin wasan Bwari ta Abuja a jiya asabar.

Gasan NLO wanda babban kamfanin sadarwa na MTN da FirstCentral Credit Bureau ne suka dauki nauyi, yayin da kungiyar Kano Tudun Wada United ta zama zakaran gasar.

An baiwa Tudun Wada United kyautar motar bas (Coster) mai kujeru 18 akan farashin farko na gasar (NLO).

1 Comment

  • Posted December 10, 2023 7:38 pm 0Likes
    by Umar Shayi

    Up Tudun Wada United

Leave a comment