Hukumar kwallon kafa ta Peru ta sanar da nada dan kasar Uruguay, Jorge Fossati a matakin sabon kociyanta.Hukumar ta ce ta dauki kocin saboda kwarewar da yake da ita, domin ya kai kasar gasar kofin duniya da za…
Pep Guardiola ya sanar cewar a cikin watan Janairu Erling Haaland zai koma buga wa Manchester City wasanni.Kenan ba zai yi wa kungiyar wasan karshe a 2023 ba da za ta kara da Sheffield United ranar Asabar 30…
Kungiyar RB Leipzig mai buga Bundesliga ta sanar da daukar Eljif Elmas daga Napoli mai rike da Serie A na bara.Mai shekara 24, zai koma Jamus da taka leda, bayan da Emil Forsberg, wanda ya koma kungiyar a…
Arsenal za ta kara da West Ham United a wasan hamayya a karawar mako na 19 a Premier League ranar Alhamis.Arsenal tana mataki na biyu da maki 40 a teburin Premier League da Liverpool ke jan ragama da…
Mikel Arteta ya ce a shirye ya ke ya shiga kasuwa, domin sayo karin ‘yan wasa idan har Arsenal za take cin karo da tasgaro kamar yadda ta yi baya.Gunners za ta buga wasan mako na 19 a…
Inter Milan na duba yiwuwar daukar dan kwallon Manchester United, Anthony Martial da na Chelsea, Armando Broja.Inter, wadda ta kai wasan karshe a bara a Champions League tana taka krawar gani a bana, wadda ita ce ta daya…
Chelsea za ta karbi bakuncin Crystal Palace a wasan mako na 19 a Premier League ranar Laraba a Stamford Bridge.A bara da kungiyoyin biyu suka kara, Chelsea ta je ta doke Palace 2-1 a Selhurst Park ranar 1…
Manchester United ta doke Aston Villa 3-2 a wasan mako na 19 a Premier League ranar Talata a Old Trafford.Tun farko Villa ta zura kwallo biyu a raga, haka suka je hutu, an ci Man United.John McGinn…
Gasar LaLiga na yin hutu, domin yin shagulgulan Kirsimeti da na sabuwar shekara, bayan kammala fafatawar mako na 18.An fara gasar LaLiga ranar 11 ga watan Agustan 2023, wadda kawo yanzu an yi karawa 180 da cin kwallo…
Liverpool ta ziyarci Burnley domin buga wasa na 19 a Premier League ranar Talata a Turf Moor.Liverpool tana ta 19 a teburin Premier da maki 39 da tazarar maki daya tsakaninta da Arsenal ta daya.Ita kuwa Burnley…