Ramadan Garba Ramadan ya kai zagaye na biyu da kyar da gumin gushi a damben gwamman Kano ranar Alhamis, bayan da ya kasa buge Bahagon Sama'ila a Ado Bayero Square.Wannan shi ne wasan farko da Ramadan dan damben…
Dan kasar Brazil, Joelinton ya saka hannu kan yarjejeniya mai tsawo domin ci gaba da taka leda a Newcastle UnitedTun farko kwantiraginsa zai kare a kungiyar St James Park a karshen kakar 2025, wanda kadan ya rage a…
Filin wasa na Ado Bayero Square a Kano a Nigeria ya karbi 'yan kallo makil ranar karamar Salah da aka fara damben gwamnan jihar Kano, Engineer Abba Kabir Yusuf.An fara da wasan da Dan Iyamura daga Guramada ya…
Mahukuntan wasannin Olympic sun sanar cewar za a kafe alamar gasar a Eiffel Tower a birnin Paris din France a shirin da ake na fara fafatawar bana.Alamar da ta kunshi zobe biyar mai tsawon mita 15 da fadin…
Ranar Alhamis za a fara wasannin cike gurbi a Federation Cup a karawar maza da ta mata a Gombe da Jos da Katsina da kuma Enugu.Bayan da aka kammala samun zakarun jihohi a makon jiya, hukumar kwallon kafa…
Manuel Neuer ba zai buga wa Bayern Munich wasan Bundesliga da ta je Heidemheim ranar Asabar ba, in ji Thomas Tuchel.Tsohon kociyan Chelsea ya sanar ranar Juma'a cewar kimanin manyan 'yan wasa biyar ne ke jinya a kungiyar.…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria za ta fafata da ta South Africa ranar Juma'a a Abuja, domin neman gurbin shiga gasar Olympic a bana.Wannan shi ne zagayen farko da za su kece raini a katafaren filin…
An umarci Trabzonspor ta buga wasa shida ba 'yan kallo, bayan rikicin da ya barke a makon jiya a gasar Turkiya da Fenerbahce ta yi nasara.Magoya baya da yawa ne suka shiga fili suka farma 'yan wasan Fenerbahce…
Kaiserslautern ta kawo karshen FC Saarbrucken wadda ta dade tana yin nasara a German Cup na bana, yanzu an fitar da ita a zagayen daf da karshe.FC Saarbrucken, wadda ke buga gasa mai daraja ta uku a Germany,…
Arsenal za ta karbi bakuncin Luton Tiwn ranar Laraba a wasan mako na 32 a Premier League a Emirates.Sun kara a wasan farko a bana ranar 5 ga watan Disambar 2023, inda Gunners ta je ta ci 4-3.…