Duk tawagar da ta lashe gasar nahiyar Turai, Euro 2024, za ta karbi ladan Yuro miliyan takwas kamar yadda Uefa ta sanar ranar Asabar.Wannan sanarwar ta fito a shirin da ake na gudanar da jadawalin wasannin da Jamus…
Jannik Sinner ya doke Alex de Miñaur da ci 6-3, 6-0 a wasan karshe.Matteo Arnaldi ne ya baiwa Italiya maki ta farko bayan ya doke Alexei Popyrin da ci 7-5, 2-6, 6-4.Italiyar ta cika burinta na kasancewa…
Dan kwallon Nottingham Forest, Taiwo Awoniyi ya koma kungiyarsa, bayan raunin da ya ji a wasan neman shiga gasar cin kofin duniya.Najeriya ta tashi 1-1 da Lesotho a wasan farko a rukuni na uku ranar Alhamis a Uyo…
Tawagar kwallon kafa ta Morocco tana da ‘ya wasa hudu daga 10 da ke takarar gwarzon dan kwallon Afirka na 2023.‘Yan wasan sun hada da mai tsaron raga, Yassine Bounou da mai tsare baya, Achraf Hakimi da mai…
Ivory Coast ta doke Seychelles 9-0 a Abidjan ranar Juma’a ta kafa tarihin cin kwallaye da yawa a Afirka a wasan neman shiga gasar kofin duniya.Dan wasan Borussia Dortmund, Sebastien Haller ya fara cin kwallo minti na 20…
Carlos Alcaraz zai fafata da Novak Djokovic a daf da karshe a ATP Finals da ake yi a Turin a Italiya.Alcaraz ya yi nasarar doke Daniil Medvedev da cin 6-4, 6-4 ranar Juma’a ya kuma zama na daya…
Uruguay ta je ta ci Argentina 2-0 a wasan neman shiga gasar cin kofin duniya da za a yi a 2026.Darwin Nunez da ke taka leda a Liverpool shi ne ya ci kwallo na biyu, bayan da Ronald…
Portugal ta je ta doke Liechtenstein 2-0 a wasan neman shiga gasar nahiyar Turai da za a yi a Jamus wato Euro 2024.Cristiano Ronaldo ne ya fara zura kwallo kuma na 128 kenan da ya ci wa Portugal,…
Golden State Warriors ta yi rashin nasara ta biyar ranar Alhamis, bayan da Oklahoma City Thunder ta caskara ta.Thunder ta yi wannan namijin kokarin duk da Stephen Curry da Draymond Green ba su buga mata wasan ba.Shai…
Tyson Fury da Oleksandr Usyk za su dambata ajin babban nauyi a Saudi Arabia ranar 17 ga watan Fabrairun 2024.Fury dan damben Burtaniya zai saka kambunsa na WBC, yayin da dan Ukraine, Usyk zai saka nasa wato WBA…