Fatan da Rafael Nadal keda shi na lashe gasar kwallon tennis ta Italian Open karo na 11 ya zo karshe, bayan da Hubert Hurkacz ya fitar da shi a Rome.Ranar Alhamis, Nadal ya sa kaimi ya fitar da…
Emma Raducanu ta caskara Linda Noskova ta kuma kai quarter finals a gasar kwallon tennis ta Stuttgart Open.Raducanu ta yi nasara da cin 6-0 ,7-5 cikin minti 81, mai shekara 21 za ta fuskanci mai rike da kofin…
Wanda yake na daya a jerin wadanda ke kan gaba a kwallon tennis a duniya, Novak Djokovic ya sanar cewar ya raba gari da koci, Goran Ivanisevic.Djokovic da kociyansa sun yi aiki tare da dan kasar Serbia ya…
Rafael Nadal ya yi nasara a karon farko a gasar kwallon tennis, bayan jinyar kusan shekara daya.Ya doke zakaran US Open, Dominic Thiem a wasan farko a Brisbane International ranar Talata.Wanda ke rike da Grand Slam 22,…
Jannik Sinner ya doke Alex de Miñaur da ci 6-3, 6-0 a wasan karshe.Matteo Arnaldi ne ya baiwa Italiya maki ta farko bayan ya doke Alexei Popyrin da ci 7-5, 2-6, 6-4.Italiyar ta cika burinta na kasancewa…