Dan kwallon tawagar France, Kylian Mbappe ya sanar da cewar zai bar Paris St-Germain a karshen kakar nan.Mbappe, mai shekara 25, ya sanar da hakan a wani bidiyon da ya saka a kafarsa ta sada zumunta.Kwantiragin Mbappe…
Paris St German ta dauki Ligue 1 na bana na 12 jimilla, bayan da Monaco ta biyun teburi ta yi rashin nasara da ci 3-2 a hannun Lyon ranar Lahadi.Kenan PSG wadda take ta daya a kan teburi…
Ousmane Dembele da Kylian Mbappe kowanne ya ci kwallo bibiyu a wasan da Paris St-Germain ke daf da daukar Ligue 1, bayan cin Lorient 4-1 ranar Laraba.PSG za ta jira mako na gaba ta lashe babban kofin gasar…
Paris St Germain ta yi rashin nasara a hanun Barcelona da ci 3-2 a wasan farko zagayen quarter finals ranar Talata a France.Minti na 37 da fara wasa Barcelona ta ci kwallo ta hannun Raphinha, kuma haka suka…
Barcelona ta je Paris St Germain domin buga wasan farko a quater finals a Champions League da za su kara ranar Laraba a France.Wannan shi ne karo na 14 da za su fuskanci juna a gasar zakarun Turai,…
Kociyan Paris Saint-Germain, Luis Enrique ya ce ya gaji da amsa tambaya kan dalilin da yake fara wasa ba tare da Kylian Mbappe ko kuma canja shi a wasanni.Tun bayan da kyaftin din tawagar France ya sanar da…
'Yan Sanda a Italia sun sanar cewar an daba wa wani mai goyon bayan Paris St German wuka a shirin da kungiyar ke yi na karawa da AC Milan a Champions League ranar Talata.Ba a bayyana sunan mutumin…