Watakila Juventus ta dauki dan kwallon Manchester United, Mason Greenwood da zarar an kammala kakar bana.Mai shekara 22 wanda ke buga wasannin aro a Getafe a Spain, na taka rawar gani a La Liga a kakar nan, wanda…
Mikel Arteta ya nemi Arsenal ta yi kokari ta lashe wasan FA Cup da Liverpool ranar Lahadi ba tare da kara fuskantar kungiyar a karo na biyu ba a gasar.Arteta ya ce rashin cin wasan farko zai kara…
Liverpool ta yi zamanta a kan teburin Premier League, bayan da ta doke Newcastle United 4-2 ranar Litinin a Anfield.Mohamed Salah ya ci kwallo biyu a karawar da ta bai wa Liverpool damar bai wa Aston Villa ta…
Tomas Soucek ya amince da kunshin yarjejeniyar ci gaba da taka leda a West Ham United zuwa karshen watan Yunin 2027.Dan wasan jamhuriyar Czech, mai shekara 28 ya ci kwallo 30 a wasa 182, tun bayan da ya…
Liverpool ta karbi bakuncin Newcastle, domin buga Premier League ranar Litinin a Anfield.Liverpool mai maki 42 tana ta daya a teburin Premier League, ita kuwa Newcastle mai maki 39 tana ta tara a teburin.Sun kara a bana…
Fabio Carvalho ya bar RB Leipzig ya koma Liverpool tun kan yarjejeniyar buga wasannin aro a Jamus ya kare, kamar yadda kungiyoyin biyu suka sanar.Carvalho ya koma Leipzig domin buga wasannin aro kan fara kakar bana, ya yi…
Nottingham Forest za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan Premier League ranar Asabar a City Ground.Man United tana mataki na bakwai a kan teburin Premier League da maki 31, Forest mai maki 17 tana ta 16.To…
Arsenal ta yi rashin nasara a hannun West Ham United da ci 2-0 a Emirates ranar Alhamis a Premier League wasan mako na 19.A minti na 13 da fara wasa ne West Ham ta ci kwallo ta hannun,…
Pep Guardiola ya sanar cewar a cikin watan Janairu Erling Haaland zai koma buga wa Manchester City wasanni.Kenan ba zai yi wa kungiyar wasan karshe a 2023 ba da za ta kara da Sheffield United ranar Asabar 30…
Arsenal za ta kara da West Ham United a wasan hamayya a karawar mako na 19 a Premier League ranar Alhamis.Arsenal tana mataki na biyu da maki 40 a teburin Premier League da Liverpool ke jan ragama da…