Liverpool ta doke Fulham 3-1 a wasan mako na 34 a Premier League da suka kara a Craven Cottage ranar Lahadi.Liverpool ce ta fara cin kwallo ta hannun Trent Alexander-Arnold a bugun tazara, kuma karo na shida a…
Manchester United ta kai wasan karshe a FA Cup na kakar nan, bayan da ta fitar da Coventry City a bugun fenariti a Wembley ranar Lahadi.Tun farko United ce ta fara zura uku a raga ta hannun Scott…
Kungiyar Arsenal ta dare kan teburi na Premier League, bayan da ta ci Wolverhampton 2-0 a Molineux a wasan mako na 34.Gunners ta ci kwalon farko ta hannun Leandro Trossard da kuma Martin Odegaard.Hakan ya sa Arsenal…
Wolverhampton za ta karbi bakuncin Arsenal a wasan mako na 34 a Premier League ranar Asabar a Molineux.Arsenal ta doke Wolves 2-1 ranar Asabar 2 ga watan Disambar 2023, inda Bukayo Saka da Martin Odegaard suka ci mata…
Mahukuntan gasar Premier League sun sanar da wadanda za su busa wasannin mako na 34 da a buga har da wasan Wolves da ArsenalRanar Asabar wasa uku za a kara, sannan a yi fafatawa hudu ranar Lahadi a…
An yi waje da dukkan kungiyoyin Premier League daga Champions da Europa League na bana a zagayen quarter finals.An fitar da Liverpool a Italiya duk da cin 1-0 da ta yi a gidan Atalanta a gasar zakarun Turai…
Manchester City ta buga wasa na 28 a dukkan karawa ba tare da an doke ta ba a dukkan fafatawa, bayan da ta tashi 1-1 da Real Madrid a Etihad.Real Madrid ta kai zagayen daf da karshe a…
Atalanta za ta karbi bakuncin Liverpool a wasa na biyu zagayen quarter finals ranar Alhamis a Europa League.A makon jiya Atalanta ta je ta doke Liverpool a Anfield da cin 3-0, inda Gianluca Scamacca ya ci biyu, sannn…
Arsenal ta kasa amfana da damar da ta samu ta darewa kan teburin Premier League, bayan da Aston Villa ta doke ta 2-0 a wasan mako na 33 ranar Lahadi a Emirates.Aston Villa, karkashin tsohon kociyan Gunners, Unai…
Liverpool ta barar da damar hawa kan teburin Premier League, bayan da Crystal Palace ta doke ta 1-0 ranar Lahadi a Anfield.Kungiyar dake Selhurst Park ta ci kwallon ta hannun Eberechi Eze a minti na 14 da take…