Arne Slot ne zai zama kociyan Liverpool, domin maye gurbin Jurgen Kloop, bayan da ta cimma yarjejeniya da Feyenoord.Mai shekara 45 zai karbi daga dan kasar Germany, wanda cikin watan Janairu ya sanar zai ajiye aikin jan ragamar…
Ranar Asabar da Lahadi za a ci gaba da wasannin mako na 35 a gasar Premier Legue, inda za a yi karawa 10 a filaye da dama a England.Arsenal ce ta daya a kan teburi da maki 77,…
Likitoci sun kammala yi wa dan wasan Chelsea, Enzo Fernandez, ba zai buga wa kungiyar saura wasa shidan dake gabanta ba.Dan kasar Argentina ya kama da ciwon kaba cikin Disambar 2023, wanda ya fara wasan da Arsenal ta…
Kociyan Feyenoord, Arne Slot ya ce yana son karbar aikin mai horar da Liverpool, domin maye gurbin Juergen Klopp a kakar badi.Kociyan dan kasar Netherlands ya sanar da hakan ranar Alhamis, ya kara da cewar yana fatan kungiyarsa…
Wasu rahotanni na cewar Chelsea ta tuntubi RB Leipzig kan ko za a sayar mata da Castello Lukeba.Dan wasan ya fara daga matasan Lyon daga baya ya yi mata wasa 68 tare da manyan 'yan wasanta a Ligue…
Manchester City za ta je gidan Brighton domin buga kwantan Premier League ranar Alhamis.City mai maki uku da kwantan wasa uku tana ta ukun teburin Premier League da maki 73 da tazarar makidaya tsakani da Liverpool, wadda za…
UEFA ta bukaci a kara inganta hukuncin VARHukumar kwallon kafa ta Turai, UEfA ta ce akwai bukatar hukuncin da ya kamata da yin keke da keke da 'yan wasa da magoya baya da koci za suke amincewa da…
Arsenal da Chelsea za su fafata a kwantan Premier League karawar hamayya ranar Talata a Emirates.Sun fafata a wasan farko ranar Asabar 21 ga watan Oktoban 2023 a Stamford Bridge, inda suka tashi 2-2.Arsenal tana ta daya…
Jose Mourinho ya ce ya gudanar da aiki a Manchester United da aka samu nasarori, amma bai samu goyon baya kamar yadda ake yi wa Erik Ten Hag ba.Mourinho ya lashe League Cup da Europa League a kakarsa…
Dan wasan Chelsea Cole Palmer bai yi atisaye ba ranar Litinin, sakamakon rashin lafiya da ya yi fama, kenan da kyar idan zai fuskaci Arsenal ranar Talata.Arsenal za ta karbi bakuncin Chelsea a kwantan wasan Premier League a…