Crystal Palace ta doke Manchester United 4-0 a wasan mako na 36 a Premier League da suka kara a Selhurst Park ranar Litinin.Wannan shi ne karo na uku da suka fafata a bana, bayan da United ta ci…
Kociyan West Ham United, David Moyes zai bar kungiyar a karshen kakar bana, sakamakon da ba ta kokari a bana.West Ham ta sanar da cewar kociyan zai bar kungiyar kwana daya tsakani da Chelsea ta doke ta 5-0…
Crystal Palace da Manchester United za su buga wasan mako na 36 a Premier League ranar Litinin a Selhurst Park.Wannan shi ne karo na uku da za su kara a bana, inda United ta ci 3-0 a League…
Liverpool ta doke Tottenham 4-2 a wasan mako na 36 a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Anfield.Mohamed Salah ne ya fara cin kwallo, sai Andrew Robertson ya kara na biyu, sannan Cody Gakpo ya ci…
Kociyan Bayern Munich, Thomas Tuchel yana sawun gaba cikin wadanda ake cewar zai maye gurbin mai horar da Manchester United, Erik ten Hag.. (Football Insider)Thomas Partey da Jesus suna daga cikin 'yan wasan da kungiyoyin Saudi Arabia ke…
Manchester United ta sanar cewar mai tsaron bayan tawagar England, Harry Maguire zai yi jinyar mako uku.Maguire ya bi sawun 'yan wasan United da dama dake jinya, wanda ya ji rauni a wajen atisaye.Kenan ba zai buga…
Manchester City ta doke Wolverhampton 5-1 a wasan mako na 36 a Premier League ranar Asabar a Etihad.Erling Haaland ne ya ci hudu rigis, kuma biyu daga ciki a bugun fenariti, yayin da Julian Alvarez ya kara na…
Ranar da Arsenal ta doke Tottenham 3-2 a gasar Premier League ranar Lahadi shi ne wasa na bakwai da ta yi nasara a karawar hamayya ta 'yan birnin Landan a bana.Kungiyoyi bakwai ne dake birinin Landan dake buga…
Kociyan Manchester City, Pep Guardiola ya ce yana fargaba ko Ederson ya gama tsare ragar kungiyar a bana, bayan raunin da ya ji ranar Lahadi.Dan kwallon tawagar Brazil an sauya shi a karawar da City ta doke Nottingham…
Kungiyar Leicester City ta samu gurbin komawa buga Premier League daga kakar badi.Ta samu wannan gurbin bayan da Queens Park Rangers ta doke Leeds United ranar Juma'a.Kuma 4-0 da aka ci Leeds a Loftus Road na nufin…