Tudun Wada United ta kammala wasan cikin rukuni da tashi 1-1 da Ahzuba a gasar Nationwide League Division One ranar Talata.Wasan da suka buga a Daura jihar Katsina da tsakar rana, Tudun Wada ce ta fara cin kwallo…
Kungiyar kwallon kafa ta Tudun wada United za ta fuskanci Katsina Junior a wasa na shida a cikin rukuni a NLO National League Division One shiyyar Daura a jihar Katsina.Tudun Wada United wadda ta yi wasa biyar a…
Tudun Wada United za ta buga wasa na biyar a cikin rukuni da Bib a Nationwide League Division 1 ranar Alhamis.Ranar Laraba Tudun Wada United ta tashi 1-1 da CP Boys a wasa na hudu a cikin rukunin…
Tudun Wada United ta fitar da wadanda za su kara da Junior Danburan ranar Talata da yamma.Kungiyoyin za su kara a wasa na uku a cikin rukuni a Nationwide League One a Daura jihar Katsina.Tudun Wada United…
Tudun Wada United ta yi nasarar cin Famours Spiders 3-1 a wasa na biyu a cikin rukuni a gasar Nigeria Nationwide League One ranar Litinin.Tudun Wada United wadda ta lashe Nigeria Amateur League Division Two a bara ta…