Motsa Jiki January 1, 2024An kashe mai gudun fanfali Kiplagat da wuka a KenyaAn kashe dan gudun fanfalaki, Benjamin Kiplagat a Kenya, kamar yadda ‘yansanda suka ce an daba masa wuka ne.Dan kasar Uganda, wanda aka haifa a Kenya, mai shekara 34 ya wakilci Uganda a gudun mita 3,000 da wasannin…