Manchester United za ta karbi bakuncin Newcastle United a kwantan wasan mako na 34 a Premier League ranar Laraba a Old Trafford.United mai maki 54 tana ta takwas din teburi, ita kuwa Newcastle United mai maki 57 tana…
Arsenal na ci gaba da fatan lashe Premier League na bana, bayan da ta je Old Trafford ta ci Manchester United 1-0 a wasan mako na 37 ranar Lahadi.Leandro Trossard ne ya ci kwallon a minti na 20…
Crystal Palace ta doke Manchester United 4-0 a wasan mako na 36 a Premier League da suka kara a Selhurst Park ranar Litinin.Wannan shi ne karo na uku da suka fafata a bana, bayan da United ta ci…
Crystal Palace da Manchester United za su buga wasan mako na 36 a Premier League ranar Litinin a Selhurst Park.Wannan shi ne karo na uku da za su kara a bana, inda United ta ci 3-0 a League…
Manchester United ta sanar cewar mai tsaron bayan tawagar England, Harry Maguire zai yi jinyar mako uku.Maguire ya bi sawun 'yan wasan United da dama dake jinya, wanda ya ji rauni a wajen atisaye.Kenan ba zai buga…
Jose Mourinho ya ce ya gudanar da aiki a Manchester United da aka samu nasarori, amma bai samu goyon baya kamar yadda ake yi wa Erik Ten Hag ba.Mourinho ya lashe League Cup da Europa League a kakarsa…
Manchester United ta kai wasan karshe a FA Cup na kakar nan, bayan da ta fitar da Coventry City a bugun fenariti a Wembley ranar Lahadi.Tun farko United ce ta fara zura uku a raga ta hannun Scott…
Kociyan Coventry City, Mark Robins ya ce Manchester United ce take da damar kai wa zagayen karshe a FA Cup da za su kara ranar Lahadi zagayen daf da karshe a Wembley.Kungiyar da ake kira Sky Blues na…
Manchester United ta je Bournmouth domin buga wasan mako na 33 a Premier League da za su kara ranar Asabar.Kungiyoyin biyu sun kara ranar 9 ga watan Disambar 2023 a Old Trafford, inda Bournemouth ta ci 3-0, kuma…
Watakila Juventus ta dauki dan kwallon Manchester United, Mason Greenwood da zarar an kammala kakar bana.Mai shekara 22 wanda ke buga wasannin aro a Getafe a Spain, na taka rawar gani a La Liga a kakar nan, wanda…