Ligue 1 Uncategorized April 27, 2024Leicester City ta koma gasar Premier LeagueKungiyar Leicester City ta samu gurbin komawa buga Premier League daga kakar badi.Ta samu wannan gurbin bayan da Queens Park Rangers ta doke Leeds United ranar Juma'a.Kuma 4-0 da aka ci Leeds a Loftus Road na nufin…