Wata kotu a Spain ta sanar cewar za a iya bayar da belin Dani Alves da zarar ya biya £853,000.A watan jiya aka yankewa Alves hukuncin daurin shekara hudu da rabi, bayan da aka same shi da…
Da zarar an kammala wasa tsakanin kasa da kasa, Real Madrid za ta fafata a wasu fafatawar mai mahimmaci a gasar La Liga da kuma Champions League.Cikin wasannin za ta yi guda uku a Santiago Bernabeu da ya…
Likitoci sun kammala yi wa golan Real Madrid, Thibaut Coutois tiyata, zai kuma ci gaba da yin jinya.Tun farko mai shekara 31 dan kasar Belgium bai buga wa Real Madrid wasa ko daya ba a kakar nan, bayan…
Villareal na son daukar dan kwallon Manchester United, Facundo Pellistri.Mai shekara 22 yana buga wa Man United wasa a bana, wanda ya yi karawa 13 a dukkan fafatawa, amma bai ci kwallo ba ya bayar da daya aka…
Likitoci za su yi wa mai tsaron bayan Barcelona, Marco Alonso aiki, domin magance rashin buga wasa da yake sosai.Dan wasan na fama da ciwon baya da yake hana shi sakat, tun da aka fara kakar bana.Wasu…
Carlo Ancelotti ya tsawaita kwantiragin ci gaba da horar da Real Madrid zuwa karshen Yunin 2026.Hakan ya kawo karshen batun da ake cewar tawagar kwallon kafar Brazil na son bai wa kocin aikin jan ragamartaKamar yadda Real…
Barcelona ta sanar da daukar Vitor Roque kan yarjejeniyar da za ta kare a kungiyar Camp Nou zuwa karshen Yunin 2031.Tun farko an tsara Rogue zai koma Camp Nou a karshen kakar 2024, amma yanzu zai iya buga…
Real Betis ta sanar cewar Isco ya saka hannu kan yarjejeniyar ci gaba da taka leda a kungiyar zuwa karshen kakar 2027.Dan wasan ya koma Betis daga abokiyar hamayya Sevilla, ya ci kwallo biyu a karawa 17 da…
Wasu rahotanni na cewa Barcelona na neman hanyar kaucewa biyan Robert Lewandowski karin albashin £5.2m.A kakar 2022, dan kasar Poland ya saka hannu kan kunshin yarjejeniyar kaka hudu da kungiyar Camp Nou.Cikin yarjejeniyar an amince da cewar…
Gasar LaLiga na yin hutu, domin yin shagulgulan Kirsimeti da na sabuwar shekara, bayan kammala fafatawar mako na 18.An fara gasar LaLiga ranar 11 ga watan Agustan 2023, wadda kawo yanzu an yi karawa 180 da cin kwallo…