Real Madrid na shirye-shiryen fuskantar Real Sociedad a wasan mako na 33 a La Liga ranar Juma'a.Kungiyar Santiago Bernabeu, wadda ke shirin lashe La Liga na 36, ita ce za ta je ta fuskanci Sociedad ranar Juma'a a…
Carlo Ancelotti ya bukaci 'yan wasan Real Madrid da kada su barar da damar lashe La Liga a wasan El Clasico da Barcelona.Real Madrid za ta karbi bakuncin wasan mako na 32 a La Liga da za su…
An ci tarar Barcelona, sakamakon nuna halayyar wariya da magoya bayanta suka yi a wasan Champions League da Paris St Germain zagayen quarter final.Haka kuma Uefa ta ce tana tuhumar Barcelona, dalilin da ya sa magoya bayanta suka…
Barcelona ta karbi bakuncin Paris St Germain domin buga wasa na biyu a zagayen quarter finals a Champions League da za su kara ranar Talata a Spain.Ranar Laraba 10 ga watan Afirilu, Barca ta je ta ci…
Ranar Asabar Real Madrid ta je ta doke Real Mallorca 1-0 a wasan mako na 31 a La Liga, kenan ta ci gaba da jan ragamar teburin babbar gasar tamaula ta Spain.Real din ta ci kwallon ne minti…
Real Mallorca za ta karbi bakuncin Real Madrid a wasan mako na 31 a La Liga ranar Asabar da za su fafata a filin wasa na Son Moix.Sun kara ranar 3 ga watan Janairu a Santiago Bernabeu, inda…
An kori wani mai sharhin tamaul a talabijin a Spain, bayan wani kalamai da ya yi mai sarkakiya kan dan wasan Barcelona, Lamine Yamal.Ya kuma yi kalaman ne tun kan wasan da Barcelona ta je ta ci Paris…
Athletic Bilbao ta lashe Copa del Rey na bana bayan nasara a kan Real Mallorca a bugun fenariti, babban kofi da ta dauka bayan shekara 40.Ta dauki Copa del Rey na 24 jimilla, kuma na farko tun bayan…
Za a buga wasan karshe a Copa del Rey na bana tsakanin Athletic Bilbao da Real Mallorca ranar Asabar a filin wasa Estadio La Cartuja.Athletic Bilbao ta kawo wannanzagayen bayan da ta doke Atletico Madrid 3-0 ranar 29…
An kama tsohon shugaban hukumar kwallon kafar Spain, Luis Rubiales ranar Laraba kan zargin rashawa da cin hanci.Daga baya an sake shi, bayan da aka tsara shi a birnin Madrid.Ana zargin ya karbi wani kaso mai tsoka…