Real Madrid ta dauki La Liga na bana na 36 jimilla, dukka da saura wasa hur-hudu a karkare kakar bana.Kungiyar Santiago Bernabeu ta samu wannan damar bayan da ta doke Cadiz 3-0 ranar Asabar a wasan mako na…
Carlo Ancelotti ya zama na biyu a matakin kociyan da ya fi yawan jan ragama a wasannin Champions League a Real Madrid.Dan kasar Italy ya ja ragamar Real Madrid a wasan daf da karshe da Bayern Munich ranar…
Thibaut Courtois ba zai buga wa tawagar Belgium gasar cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2024 ba, sakamakon da bai koma kan ganiya ba.Kociyan tawagar Belgium, Domenico Tedesco ne ya sanar da hakan da cewar golan baya kan…
Bayern Munich da Real Madrid sun tashi 2-2 a wasan farko zagayen daf da karshe a Champions League da suka kara a Allianz Arena.Vinicius Junior ne ya fara ci wa Real kwallon farko, sannan ya ci na biyu…
Barcelona ta koma ta biyu a kan teburin La Liga, bayan da ta doke Valencia 4-2 a wasan mako na 33 ranar Litinin.Barcelona ta fara cin kwallo a minti na 22 da take leda ta hannun Femin Lopez,…
Bayern Munich za ta fuskanci Real Madrid a wasan daf da karshe a Champions Leageu ranar Talata a Allianz Arena.Wasa na 27 da za su kara a tsakaninsu a gasar zakarun Turai karo na farko tun bayan 2018,…
Atletico Madrid da Barcelona sun tsira daga hukuncin da hukumar kwallon Turai, UEFA ta so dauka a kansu, kan cin zarafin Vinicius Junior a Champions League a watan jiya.Dan wasan Real Madrid ya bukaci hukumar ta dauki mataki…
Real Madrid za ta je gidan Real Sociedad domin buga wasan mako na 33 a La Liga ranar Juma'a.Real Madrid wadda ta ziyarci Reale Arena tana ta daya a kan teburi da mki 81 da tazarar 11 tsakaninta…
Mai tsaron raga, Thibaut Cortois na daf da fara buga wa Real Madrid wasanni a lokacin da ake daf da karkare kakar tamaula ta bana.Carlo Ancelotti ne ya sanar da hakan ranar Alhamis cewar golan tawagar Belgium ya…
Xavi ya amince zai ci gaba da jan ragamar Barcelona zuwa karshen kakar 2025, bayan da ya canja shawara.A cikin wata Janairu tsohon dan kwallon Barcelona, mai shekara 44 ya sanar cewar zai ajiye aikin jan ragamar kungiyar…