Kungiyoyi uku na son sayen Toney a karshen kakar nanWest Ham United za ta kalubalanci Arsenal da Chelsea kan daukar dan kwallon Brentford, Ivan Toney da zarar an kammala kakar bana.Ronald Araujo ya fadi makomarsa a Barcelona…
Damben kasuwa da aka buga a Marabar 'Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria, inda Dogon Mamman ya buge Shagon Basiru
Maurico Pochettino bai yadda cewar rashin da’ar ‘yan wasa ce ta kai Chelsea ba ta kokari a Premier League ba, wadda ke kan gaba a karbar katin gargadi da yawa a bana.Chelsea ta karbi kati mai ruwan dorawa…
Barcelona da Real Madrid za su samu ladan £869 idan har za a gudanar da European Super League.Tun farko wasu manyan kungiyoyi 12 ne suka kulla yarjejeniyar kirkira gasa a Turai a cikin Afirilun 2021, daga baya 10…
Victor Osimhen ya tsawaita yarjejeniyarsa da Napoli kan ci gaba da taka leda zuwa karshen kakar 2026.Kungiyar da ke buga Serie A ce ta sanar da hakan ranar Asabar, sai bai ba ta fayyace kunshin kwantiragin ba.Amma…
Babbar gasar kwallon kafa ta Saudi Arabia za ta ci gaba da zawarcin fitattun ‘yan kwallon kafa a fadin duniya.Hakan ya fito daga bakin Mike Emenalo, mai kula da dauko ‘yan wasan tamaula zuwa gasar ta Saudi Arabia.…