Bundesliga April 19, 2024Nagelsmann zai ci gaba da horar da Germany zuwa bayan 2026Kocin tawagar Germany, Julian Nagelsmann ya saka hannu kan yarjejeniyar ci gaba da jan ragamar kasar zuwa bayan gasar kofin duniya da za a yi a 2026.Nagelsmann, mai shekara 36, ya maye gurbin Hansi Flick cikin Satumbar 2023,…