Serie A May 7, 2024Hull City ta raba gari da kociyanta RoseniorHull City ta kori Liam Rosenior bayan da kungiyar ta kasa samun gurbin shiga wasannin da zai ba ta damar zuwa Premier League daga Championship.Rosenior, wanda ya saka hannun kaka uku a Disambar 2023, ya ja ragamar kungiyar…