Kociyan Feyenoord, Arne Slot ya ce yana son karbar aikin mai horar da Liverpool, domin maye gurbin Juergen Klopp a kakar badi.Kociyan dan kasar Netherlands ya sanar da hakan ranar Alhamis, ya kara da cewar yana fatan kungiyarsa…
Real Madrid za ta je gidan Real Sociedad domin buga wasan mako na 33 a La Liga ranar Juma'a.Real Madrid wadda ta ziyarci Reale Arena tana ta daya a kan teburi da mki 81 da tazarar 11 tsakaninta…
Tudun Wada United za ta ci gaba da buga Nationwide Davison One wasa na biyar a cikin rukuni ranar ranar Juma'a.United, wadda ta lashe gasar 'yan rukuni na biyu a bara za ta kece raini da BIB FC.…
Mai tsaron raga, Thibaut Cortois na daf da fara buga wa Real Madrid wasanni a lokacin da ake daf da karkare kakar tamaula ta bana.Carlo Ancelotti ne ya sanar da hakan ranar Alhamis cewar golan tawagar Belgium ya…
RB Leipzig na son kammala Bundesliga a mataki na hudu a kan teburi a kakar bana, duk da biyar ne daga Germanyu za su shiga Champions League a badi.Leipzig, wadda za ta karbi bakuncin Borussia Dortmund ranar Asabar…
Wasu rahotanni na cewar Chelsea ta tuntubi RB Leipzig kan ko za a sayar mata da Castello Lukeba.Dan wasan ya fara daga matasan Lyon daga baya ya yi mata wasa 68 tare da manyan 'yan wasanta a Ligue…
Xavi ya amince zai ci gaba da jan ragamar Barcelona zuwa karshen kakar 2025, bayan da ya canja shawara.A cikin wata Janairu tsohon dan kwallon Barcelona, mai shekara 44 ya sanar cewar zai ajiye aikin jan ragamar kungiyar…
Ousmane Dembele da Kylian Mbappe kowanne ya ci kwallo bibiyu a wasan da Paris St-Germain ke daf da daukar Ligue 1, bayan cin Lorient 4-1 ranar Laraba.PSG za ta jira mako na gaba ta lashe babban kofin gasar…
Tudun Wada United za ta buga wasa na biyar a cikin rukuni da Bib a Nationwide League Division 1 ranar Alhamis.Ranar Laraba Tudun Wada United ta tashi 1-1 da CP Boys a wasa na hudu a cikin rukunin…
Manchester City za ta je gidan Brighton domin buga kwantan Premier League ranar Alhamis.City mai maki uku da kwantan wasa uku tana ta ukun teburin Premier League da maki 73 da tazarar makidaya tsakani da Liverpool, wadda za…