Burnley ta fice daga Premier League ta bana, bayan da Tottenham ta doke ta 2-1 ranar Asabar a wasan mako na 37.Kungiyar da Vincent Kompany ke jan ragama ta ui fatan cin Tottenham, domin ta samu damar ci…
Granada ta yi ban kwana da gasar La Liga ta bana ranar Asabar, bayan da Real Malorca ta ci Las Palmas 1-0.Kungiyar da take Andulusia za ta karbi bakuncin Real Madrid ranar Asabar, amma ta yi kasa zuwa…
Dan kwallon tawagar France, Kylian Mbappe ya sanar da cewar zai bar Paris St-Germain a karshen kakar nan.Mbappe, mai shekara 25, ya sanar da hakan a wani bidiyon da ya saka a kafarsa ta sada zumunta.Kwantiragin Mbappe…
Ranar Laraba Real Madrid ta doke Bayern Munich ta kuma kai wasan karshe a Champions League na bana.Eder Militao ya buga karawar, kuma ita ce ta 150 da mai tsaron bayan ya buga a kaka ta biyar da…
Watakila dan wasan Manchester City, Erling Haaland ya lashe kyautar gwarzon Premier League na bana, kuma na biyu a jere.An kara zabar dan kwallon mai shekara 23, domin sake takara a bana har da takwaransa na City, Phil…
Arsenal na duba yadda za ta dauki golan Everton, Jordan Pickford, da zarar an kammala kakar bana, domin ya taimaka mata daukar Champions League a badi. (Teamtalk)Dan wasan Manchester City, Yan Couto, wanda ke buga wasannin aro a…
Olympiacos za ta buga wasan karshe a filinta a Conference League da Fiorentina bayan da ta ci Aston Villa 2-0 ranar Alhamis.Kenan ta kai zagayen gaba da cin kwallo 6-2 gida da waje, karon farko da za su…
Atalanta ta doke Merseille 3-0 ta kai wasan karshe a Europa League, bayan da suka buga wasa na biyu a daf da karshe ranar Alhamis a Italy.Minti na 30 da fara wasa Atalanta ta fara cin kwallo ta…
Bayern Leverkusen ta yi wasa 49 a jere ba a doke ta ba, kuma ta kai wasan karshe a Europa League, bayan da ta tashi 2-2 a gidan Roma ranar Alhamis.Josip Stanisic ne ya farkewa kungiyar Jamus kwallon…
Barcelona na duba yiwuwar sake daukar kociyan Paris St-Germain, Luis Enrique, domin maye gurbin Xavi a 2025. (Sport - in Spanish)Manchester United ba ta shirya korar Erik ten Hag ba tun kan wasan karshe a FA Cup franar…