Tomas Soucek ya amince da kunshin yarjejeniyar ci gaba da taka leda a West Ham United zuwa karshen watan Yunin 2027.Dan wasan jamhuriyar Czech, mai shekara 28 ya ci kwallo 30 a wasa 182, tun bayan da ya…
Kociyan tawagar kwallon kafar Japan, Hajime Moriyasu ya gayyaci dan wasan Brighton, Kaoru Mitoma cikin jerin ‘yan wasan da za su buga wa kasar Asian Cup a bana.Mai horar da Brighton, Roberto de Zerbi ya sanar a makon…
Likitoci za su yi wa mai tsaron bayan Barcelona, Marco Alonso aiki, domin magance rashin buga wasa da yake sosai.Dan wasan na fama da ciwon baya da yake hana shi sakat, tun da aka fara kakar bana.Wasu…
Liverpool ta karbi bakuncin Newcastle, domin buga Premier League ranar Litinin a Anfield.Liverpool mai maki 42 tana ta daya a teburin Premier League, ita kuwa Newcastle mai maki 39 tana ta tara a teburin.Sun kara a bana…
Fabio Carvalho ya bar RB Leipzig ya koma Liverpool tun kan yarjejeniyar buga wasannin aro a Jamus ya kare, kamar yadda kungiyoyin biyu suka sanar.Carvalho ya koma Leipzig domin buga wasannin aro kan fara kakar bana, ya yi…
Nottingham Forest za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan Premier League ranar Asabar a City Ground.Man United tana mataki na bakwai a kan teburin Premier League da maki 31, Forest mai maki 17 tana ta 16.To…
Aliou Cisse ya sanar da ‘yan wasan Senegal 27 da za su buga gasar kofin nahiyar Afrika, Afcon da za a yi a 2024.Senegal, wadda ita take rike da kofin Afirka da ta dauka a 2022 a Cameroon…
Tawagar kwallon kafa ta Nigeria ta bayyana ‘yan wasa 25 da za su buga mata gasar cin kofin Afirka da za a buga a 2024.Cikin ‘yan wasan har da kyaftin Ahmed Musa, wanda aka kara gayyata, wanda bai…
Carlo Ancelotti ya tsawaita kwantiragin ci gaba da horar da Real Madrid zuwa karshen Yunin 2026.Hakan ya kawo karshen batun da ake cewar tawagar kwallon kafar Brazil na son bai wa kocin aikin jan ragamartaKamar yadda Real…
Barcelona ta sanar da daukar Vitor Roque kan yarjejeniyar da za ta kare a kungiyar Camp Nou zuwa karshen Yunin 2031.Tun farko an tsara Rogue zai koma Camp Nou a karshen kakar 2024, amma yanzu zai iya buga…