Likitoci sun kammala yi wa golan Real Madrid, Thibaut Coutois tiyata, zai kuma ci gaba da yin jinya.Tun farko mai shekara 31 dan kasar Belgium bai buga wa Real Madrid wasa ko daya ba a kakar nan, bayan…
Kociyan Jamus, Julian Nagelsmann ne zai tsare ragar tawagar kasar a gasar cin kofin nahiyar Turai a bana, duk da cewar dan wasan Bayern Munich ba zai buga wasan sada zumunta biyu ba.Jamus, wadda za ta karbi bakuncin…
Villareal na son daukar dan kwallon Manchester United, Facundo Pellistri.Mai shekara 22 yana buga wa Man United wasa a bana, wanda ya yi karawa 13 a dukkan fafatawa, amma bai ci kwallo ba ya bayar da daya aka…
Koci, Massimiliano Allegri ya bukaci ‘yan wasan Juventus da su cire hankalinsu ga fatan lashe Serie A na bana, bayan da suke shirin ziyartat Salernitana ranar Lahadi.Nasarar da Inter ta yi na doke Verona ranar Asabar, ya sa…
Dan kwallon tawagar Germany, Timo Werner zai je buga wasannin aro a Tottenham daga RB Leipzig.Mai shekara 27, zai je London domin auna koshin lafiyarsa, kuma Tottenham ce za take biyan albashinsa zuwa karshen kakar nan.Werner na…
Shugaban Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva ya jagorancin zaman makokin mutuwar Mario Zagallo, mai shekara 92.Zagallo, wanda ya taka leda tare da Pele a tawagar Brazil da ta lashe kofin duniya a 1958 da kuma 1962 ya…
Mikel Arteta ya nemi Arsenal ta yi kokari ta lashe wasan FA Cup da Liverpool ranar Lahadi ba tare da kara fuskantar kungiyar a karo na biyu ba a gasar.Arteta ya ce rashin cin wasan farko zai kara…
Mai tsaron bayan, Bayern Munich, Kim Minjae ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon South Korea, kamar yadda hukumar kwallon kafar ta sanar.Mai shekara 27, ya taimakawa Napoli ta lashe Serie A na bara a karon farko bayan shekara…
Liverpool ta yi zamanta a kan teburin Premier League, bayan da ta doke Newcastle United 4-2 ranar Litinin a Anfield.Mohamed Salah ya ci kwallo biyu a karawar da ta bai wa Liverpool damar bai wa Aston Villa ta…
Eintracht Frankfurt ta dauki aron dan kwallon tawagar Netherlands, Donny van de Beek daga Manchester United, kamar yadda kungiyar da ke buga Bundesliga ta sanar yau Litinin.Ta kulla yarjejeni da United mai buga Premier League cewar dan kwallon…