Sama da 'yan kallo 1,600 daga England da Wales aka umarce su da su mika fasfo dinsu, domin ba za a bari su je kallon gasar cin kofin nahiyar Turai ta Euro 2024 ba a Jamus.An bukaci da…
Nottingham Forest ta daukaka kara kan kwashe mata maki hudun da aka yi, bayan da aka same ta da laifin karya dokar kasuwanci ta Premier League.Wani kwamiti mai zaman kansa ne ya samu Forest da laifin faduwa kasuwanci…
Wata kotu a Spain ta sanar cewar za a iya bayar da belin Dani Alves da zarar ya biya £853,000.A watan jiya aka yankewa Alves hukuncin daurin shekara hudu da rabi, bayan da aka same shi da…
Mai aikin rikon kwaryar kociyan Super Eagles, Finidi George zai kara jan ragamar tawagar wasan sada zumunta na biyu da Mali ranar Talata a birnin Marrakech a Morocco.Ranar Juma'a Super Eagles ta yi nasarar cin Ghana 2-1 a…
Har yanzu Napoli ba ta yanke shawara ko za ta dauki dan wasan Bournemouth, Hamed Traore, wanda ke yi mata wasannin aro.Bayan da Bournemouth ta dauki aron Traore daga Sassuolo a Janairun 2023, an hada da yarjejeniyar sayar…
Kungiyoyi uku na son sayen Toney a karshen kakar nanWest Ham United za ta kalubalanci Arsenal da Chelsea kan daukar dan kwallon Brentford, Ivan Toney da zarar an kammala kakar bana.Ronald Araujo ya fadi makomarsa a Barcelona…
Da zarar an kammala wasa tsakanin kasa da kasa, Real Madrid za ta fafata a wasu fafatawar mai mahimmaci a gasar La Liga da kuma Champions League.Cikin wasannin za ta yi guda uku a Santiago Bernabeu da ya…
Harry Maguire da Kyle Wwalker da mai tsaron raga, Sam Johnstone, ba za su buga wa tawagar England wasan sada zumunta da Belgium ba ranar Talata.Tuni koci Gareth Southgate ya gayyaci golan Burnley, James Trafford da dan wasan…
Manchester United za ta bai wa Scott McTominay sabuwar yarjejeniyar da za ta kai £120,000 a kowanne mako.Dan kasar Scotland, an yi ta alakanta shi da zai bar Old Trafford tun kan fara kakar bana da cewar West…
Wasu rahotanni na cewar Real Madrid za ta kara wa Toni Kross kwantiragin kaka daya.Mai shekara 34 yana daga cikin kashin bayan kungiyar a kakar nan, wanda ya yi mata wasa 38 a dukkan fafatawa da cin kwallo…