Manchester United za ta karbi bakuncin Newcastle United a kwantan wasan mako na 34 a Premier League ranar Laraba a Old Trafford.United mai maki 54 tana ta takwas din teburi, ita kuwa Newcastle United mai maki 57 tana…
Jeremie Frimpong na daf da barin Beyer Leverkusen a karshen kakar nan, yayin da Real Madrid da Manchester City da Arsenal da kuma Manchester United ke fatan daukar dan kwallon, wanda yake da kunshin yarjejeyar £35m ga duk wadda…
Real Madrid ta caskara Deportivo Alaves 5-0 a wasan mako na 36 a La Liga da suka kara ranar Talata a Santiago Bernabeu.Wadanda suka ci mata kwallayen sun hada da Jude Bellingham da Vinicius Junior da ya zura…
Manchester City ta je ta doke Tottenham 2-0 a kwantan Premier League ranar Talata, inda hakan ya dora kungiyar a kan teburi.Erling Haaland ne ya ci kwallon biyu kuma na 27 jimilla a bana, yayin da kungiyar Etihad…
Aston Villa ta samu gurbin shiga Champions League a badi, bayan da Tottenham ta yi rashin nasara a hannun Manchester City ranar Talata.City ta je ta doke Tottenham a kwantan wasan mako na 34, hakan ya sa ta…
Kociyan Brighton, Roberto de Zerbi ya ce ya yi korarin daukar Cole Palmer daga Manchester City a bara.Palmer ya zama kashin bayan Chelsea a kakar bana, bayan da kungiyar Stamford Bridge ta saye shi kan £42.5m daga City…
Har yanzu Real Madrid na son sayen dan kwallon tawagar England, Trent Alexander-Arnold daga Liverpool. (Fabrizio Romano via Football365Kociyan Bayer Leverkusen, Xabi Alonso na fayan nan gaba zai horar da kungiyoyin da ya taka leda wato Liverpool da…
Aston Villa da Liverpool sun tashi 3-3 a wasan mako na 37 a Premier League da suka kara ranar Litinin a Villa Park.Wadanda suka ci wa Liverpool kwallayen sun hada da mai tsaron ragar Aston Villa, Emiliano Martinez…
Barcelona ta koma mataki na biyu a teburin La Liga, bayan da ta doke Real Sociedad 2-0 a wasan mako na 35 ranar Litinin.Barcelona ta fara cin kwallo ta hannun Lamine Yamal daga ta kara na biyu ta…
Dan wasan tawagar France, Olivier Giroud zai bar AC Milan a karshen kakar nan, zai koma buga gasar Major League Soccer.Mai shekara 37 ya lashe Serie A a 2021/22 da cin kwallo 48 da bayar da 20 aka…