Hukumar kwallon kafa ta Cameroon ta bayyana bacin rai, bayan da ofishin ministan wasanni ya sanar da nada Marc Brys a matakin sabon kociyan Indomitable Lions.Mai shekara 61dan kasar Belgium, wanda a baya ya horar da OH Leuven…
An umarci Trabzonspor ta buga wasa shida ba 'yan kallo, bayan rikicin da ya barke a makon jiya a gasar Turkiya da Fenerbahce ta yi nasara.Magoya baya da yawa ne suka shiga fili suka farma 'yan wasan Fenerbahce…
Kaiserslautern ta kawo karshen FC Saarbrucken wadda ta dade tana yin nasara a German Cup na bana, yanzu an fitar da ita a zagayen daf da karshe.FC Saarbrucken, wadda ke buga gasa mai daraja ta uku a Germany,…
Arsenal za ta karbi bakuncin Luton Tiwn ranar Laraba a wasan mako na 32 a Premier League a Emirates.Sun kara a wasan farko a bana ranar 5 ga watan Disambar 2023, inda Gunners ta je ta ci 4-3.…
Cristiano Ronaldo ya ci kwallo uku rigis karo na biyu a kwana hudu, bayan da Al Nassr ta caskara Abha 8-0 ranar Talata a gasar tamaula ta Saudi Arabia.Tun kan hutu dan kwallon tawagar Portugal ya ci uku…
Kungiyar kwallon kafa ta Tudun Wada United za ta buga Nation Wide League a Daura a jihar Katsina, Nigeria, bayan an kammala shagulgulan bikin karamar Sallah.Kungiyoyi takwas ne za su kece raini a tsakaninsu a rukunin da yake…
Kociyan Paris Saint-Germain, Luis Enrique ya ce ya gaji da amsa tambaya kan dalilin da yake fara wasa ba tare da Kylian Mbappe ko kuma canja shi a wasanni.Tun bayan da kyaftin din tawagar France ya sanar da…
Kociyan tawagar Germany, Julian Nagelsmann ne zai maye gurbin Thomas Tuchel a Bayern Munich a wani rahoto da The Bild ta wallafa a karshen mako.Kamar yadda rahoton yake tuni mahukuntan Bayern Munich suka tattauna da matashin kociyan domin…
Liverpool tana jan ragamar teburin Premier League, bayan da ta buga wasa 29 a kakar 2023/24.Kungiyar Anfield tana ta daya da maki 67, sai Arsenal ta biyu da maki 65 da kuma Manchester City ta uku mai maki…
Kungiyar Real Madrid za ta buga wasa biyar a cikin sabon watan Afirilun kakar bana, wadda take shirin lashe La Liga da Champions League.Real din za ta fafata a wasan daf da na kusa da na karshe a…