Arsenal ta koma ta daya a teburin Premier League, bayan da ta ci Brighton 3-0 a wasan mako na 32 ranar Asabar.Gunners tana ta daya da maki 70 tazarar maki daya tsakaninta da Liverpool, wadda za ta je…
Bayern Munich ta sanar cewar ta gamsu da kwarewar kociyan tawagar Germany, Julian Nagelsman, domin maye gurbin Thomas Tuchel, amma tana tuntubar wasu masu horar da tamaula.Tuchel ya sanar cewar zai ajiye aikin jan ragamar Bayern Munich a…
Manchester United za ta karbi bakuncin Liverpool a Premier League ranar Lahadi a Old Trafford.Liverpool za ta koma matakin farko a Premier League idan ta ci United, bayan da Arsenal ke jan ragama da maki 70 da tazarar…
AC Milan ta doke Lecce 3-0 ranar Asabar a gasar Serie A, ta kara jaddada zama a mataki na biyu a teburi a fatan da take na samun gurbin Champions League na badi.Milan ta fara cin kwallo ta…
Bayer Leverkusen ta doke Union Berlin 1-0 ranar Asabar, za ta lashe Bundesliga na farko a tarihi a makon gaba da za ta karbi bakuncin Werder Bremen.Florian Wirtz ne ya ci kwallon tun kan hutu a karawar da…
Manchester United za ta karbi bakuncin Liverpool a wasan mako na 32 a Premier League ranar Lahadi a Old Trafford.Aranar ce Mohammed Salah zai yi fatan kafa tarihi biyu a cin Manchester United kwallaye a Premier Leahue.Kungiyar…
Za a buga wasan karshe a Copa del Rey na bana tsakanin Athletic Bilbao da Real Mallorca ranar Asabar a filin wasa Estadio La Cartuja.Athletic Bilbao ta kawo wannanzagayen bayan da ta doke Atletico Madrid 3-0 ranar 29…
Manuel Neuer ba zai buga wa Bayern Munich wasan Bundesliga da ta je Heidemheim ranar Asabar ba, in ji Thomas Tuchel.Tsohon kociyan Chelsea ya sanar ranar Juma'a cewar kimanin manyan 'yan wasa biyar ne ke jinya a kungiyar.…
Arsenal za ta fafata da Brighton a wasan mako na 32 a Premier League ranar Asabar.Gunners ta yi nasarar cin Brighton 2-0 a Emirates ranar 17 ga watan Disamba a wasan farko da suka yi a bana a…
Tawagar kwallon kafa ta mata ta Nigeria ta yi nasara a kan ta Africa ta Kudu da ci 1-0 ranar Juma'a a filin wasa na MKO Abiola da ke babban birnin tarayya Abuja, Nigeria.Sun kara ne a wasan…