Atalanta za ta karbi bakuncin Liverpool a wasa na biyu zagayen quarter finals ranar Alhamis a Europa League.A makon jiya Atalanta ta je ta doke Liverpool a Anfield da cin 3-0, inda Gianluca Scamacca ya ci biyu, sannn…
Real Madrid za ta fafata da Bayern Munich a gasar zakarun Turai ta Champions League zagayen daf da karshe.Kungiyar Spain ta kawo wannan matakin bayan da ta fitar da Manchester City a bugun fenariti da cin 4-3, wadanda…
Real Madrid ta fara shirin zuwa Etihad domin buga wasa na biyu da Manchester City zagayen quarter finals ranar Laraba.Kungiyoyin biyu sun tashi 3-3 a wasan farko a Spain a gasar zaakarun Turai, bayan da City ce ta…
Arsenal ta kasa amfana da damar da ta samu ta darewa kan teburin Premier League, bayan da Aston Villa ta doke ta 2-0 a wasan mako na 33 ranar Lahadi a Emirates.Aston Villa, karkashin tsohon kociyan Gunners, Unai…
Liverpool ta barar da damar hawa kan teburin Premier League, bayan da Crystal Palace ta doke ta 1-0 ranar Lahadi a Anfield.Kungiyar dake Selhurst Park ta ci kwallon ta hannun Eberechi Eze a minti na 14 da take…
Barcelona ta karbi bakuncin Paris St Germain domin buga wasa na biyu a zagayen quarter finals a Champions League da za su kara ranar Talata a Spain.Ranar Laraba 10 ga watan Afirilu, Barca ta je ta ci…
Wasu rahotanni na cewar Luka Modric bai fayyace makomarsa ba a Real Madrid ba, duk cewar nan da wata biyu kwantiraginsa zai kare a Santiago Bernabeu.Dan kasar Crotia an tursasa masa ya amince an rage masa rawar da…
Hukumar kwallon kafa ta Nigeria, NFF ta bai wa Manu Garba aikin kociyan matasa 'yan kasa da shekara 17 da ake kira Golgen Eaglets.Wannan shi ne karo na biyu da zai ja ragamar matasan Nigeria, bayan da…
Ranar Asabar Real Madrid ta je ta doke Real Mallorca 1-0 a wasan mako na 31 a La Liga, kenan ta ci gaba da jan ragamar teburin babbar gasar tamaula ta Spain.Real din ta ci kwallon ne minti…
Watakila Bayern Leverkusen ta lashe Bundesliga ranar Lahadi, idan ta yi nasara a kan Werder Bremen a wasan mako na 29.Ranar 25 ga watan Nuwambar 2023, Leverkusen ta je ta ci Werder Bremen 3-0, inda Olivier Deman ya…