Harry Kane ya ci kwallo na 33 a Bundesliga, yayin da Thomas Mueller ya zura biyu a raga a wasan da Bayern Munich ta je ta dura 5-1 a ragar Union Berlin ranar Asabar.Mako daya kenan da Bayern…
Manchester City da Chelsea za su kara a FA Cup zagayen daf da karshe ranar Asabar a Wembley.Wannan shi ne karo na uku da za su fafata a bana, bayan da suka fara tashi 4-4 a Premier League…
Wolverhampton za ta karbi bakuncin Arsenal a wasan mako na 34 a Premier League ranar Asabar a Molineux.Arsenal ta doke Wolves 2-1 ranar Asabar 2 ga watan Disambar 2023, inda Bukayo Saka da Martin Odegaard suka ci mata…
Mahukuntan gasar Premier League sun sanar da wadanda za su busa wasannin mako na 34 da a buga har da wasan Wolves da ArsenalRanar Asabar wasa uku za a kara, sannan a yi fafatawa hudu ranar Lahadi a…
Tawagar kwallon kafar mata ta Nigeria, Super Falcons za ta fara wasan a cikin rukuni da Brazil a gasar Olympic da birnin Paris zai karbi bakunci a bana.Nigeria da Brazil za su fara fafatawa ranar Alhamis da yammaci…
Kocin tawagar Germany, Julian Nagelsmann ya saka hannu kan yarjejeniyar ci gaba da jan ragamar kasar zuwa bayan gasar kofin duniya da za a yi a 2026.Nagelsmann, mai shekara 36, ya maye gurbin Hansi Flick cikin Satumbar 2023,…
An ci tarar Barcelona, sakamakon nuna halayyar wariya da magoya bayanta suka yi a wasan Champions League da Paris St Germain zagayen quarter final.Haka kuma Uefa ta ce tana tuhumar Barcelona, dalilin da ya sa magoya bayanta suka…
An yi waje da dukkan kungiyoyin Premier League daga Champions da Europa League na bana a zagayen quarter finals.An fitar da Liverpool a Italiya duk da cin 1-0 da ta yi a gidan Atalanta a gasar zakarun Turai…
An tabbatar da yi wa Emirates Cup kwaskwarima daga kakar 2024/25, kamar yadda mahukuntan gasar suka sanar ranar Alhamis.Daga yanzu an daina maimata wasa idan an tashi ba a samu gwani ba, a ranar za a yi gubun…
Manchester City ta buga wasa na 28 a dukkan karawa ba tare da an doke ta ba a dukkan fafatawa, bayan da ta tashi 1-1 da Real Madrid a Etihad.Real Madrid ta kai zagayen daf da karshe a…