Ranar Lahadi Real Madrid ta doke Barcelona 3-2 a gasar La Liga karawar hamayya ta El Clasico a Santiago Bernabeu.Bellingham ne ya ci wa Real kwallo na ukun da ya bai wa kungiyar maki ukun da take buga,…
Kungiyar Inter Milan ta ce kociyanta, Simone Inzaghi zai ci gaba da jan ragamarta, ba zai koma Bayern Munich ba da horar da tamaula.Inzghi ya dora Inter a turbar lashe Scudetto na farko a wajensa na 20 a…
Kocin AC Milan, Stefano Pioli na fatan doke Inter Milan kan dalilai da yawa a wasan mako na 34 za su kara a Serie A ranar Litinin.An yi wa da Milan a Europa League ranar Alhamis a hannun…
Liverpool ta doke Fulham 3-1 a wasan mako na 34 a Premier League da suka kara a Craven Cottage ranar Lahadi.Liverpool ce ta fara cin kwallo ta hannun Trent Alexander-Arnold a bugun tazara, kuma karo na shida a…
Manchester United ta kai wasan karshe a FA Cup na kakar nan, bayan da ta fitar da Coventry City a bugun fenariti a Wembley ranar Lahadi.Tun farko United ce ta fara zura uku a raga ta hannun Scott…
Tudun Wada United za ta kara da Famous Spiders a wasa na biyu a cikin rukuni a Nigerian Nations Wide League rukunin farko.United, wadda ta tashi 1-1 a wasan farko da Mumbayya FC a daura jihar Katsina, za…
Kungiyar Arsenal ta dare kan teburi na Premier League, bayan da ta ci Wolverhampton 2-0 a Molineux a wasan mako na 34.Gunners ta ci kwalon farko ta hannun Leandro Trossard da kuma Martin Odegaard.Hakan ya sa Arsenal…
Kociyan Coventry City, Mark Robins ya ce Manchester United ce take da damar kai wa zagayen karshe a FA Cup da za su kara ranar Lahadi zagayen daf da karshe a Wembley.Kungiyar da ake kira Sky Blues na…
Manchester City ta kai wasan karshe a FA Cup, bayan da ta yi nasara a kan Chelsea da ci 1-0 ranar Asabar a Wembley.Wannan shi ne karo na uku da za su fafata a bana, bayan da suka…
Carlo Ancelotti ya bukaci 'yan wasan Real Madrid da kada su barar da damar lashe La Liga a wasan El Clasico da Barcelona.Real Madrid za ta karbi bakuncin wasan mako na 32 a La Liga da za su…