Ligue 1 April 12, 2024An ci tarar Fenerbahce an bai wa Galatasaray kwallo ukuAn ci tarar Fenerbahce £98,450 an kuma bai wa Galatasaray cin kwallo uku da maki uku, bayan da kungiyar ta kauracewa wasan Turkish Super Cup ranar Lahadi.Fenerbahce ta saka 'yan wasanta 'yan kasa da shekara 19, sannan ta…