Hukumar kwallon kafa ta Turai, Uefa ta sanar cewar ranar Alhamis za ta sayar da sauran tikitin kallon gasar cin kofin nahiyar Turai wato Euro 2024.Za a sayar da sama da tikiti 100,000 na wasannin da dama ta…
Germany na ci gaba da taka rawar gani a shirin karbar bakuncin Euro 2024 a bana, bayan da ta yi nasara a kan Netherlands a karawar sada zumunta ranar Talata.Tun kafin nan Germany ta doke France 2-0 ranar…
Georgia za ta buga gasar cin kofin nahiyar Turai a karon farko a tarihi, bayan da ta samu daya daga gurbi ukun da ya rage na shiga Euro 2024 da za a yi a Jamus.Itama Ukraine ta samu…
Tawagar Poland ta hana Wales kai wa gasar cin kofin nahiyar Turai karo na uku a jere, bayan da suka buga wasan neman gurbin shiga Euro 2024.Tawagogin sun tashi 0-0 a fafatawar da suka yi a Cardiff ranar…
Duk tawagar da ta lashe gasar nahiyar Turai, Euro 2024, za ta karbi ladan Yuro miliyan takwas kamar yadda Uefa ta sanar ranar Asabar.Wannan sanarwar ta fito a shirin da ake na gudanar da jadawalin wasannin da Jamus…
Kyaftin din Jamus, llkay Gundogan zai buga wasan sada zumunta da Turkiya, karon farko da zai fuskanci kasar da aka haifi iyayensa.Ranar Asabar tawagar Jamus za ta fafata da ta Turkiya a wasan sada zumunta a shirin da…
Liechtenstein za ta karbi bakuncin Portugal a filin wasa na Rheinpark a karawar neman shiga Euro 2024 da za su fafata ranar Alhamis.Mai masaukin baki ta yi rashin nasara a wasa takwas da ta yi a cikin rukuni,…