Premier League May 10, 2024Watakila Haaland ya sake zama gwarzon Premier a banaWatakila dan wasan Manchester City, Erling Haaland ya lashe kyautar gwarzon Premier League na bana, kuma na biyu a jere.An kara zabar dan kwallon mai shekara 23, domin sake takara a bana har da takwaransa na City, Phil…