Garkuwan Cindo ya kai zagayen gaba a damben gasa a Kano, Nigeria bayan da ya doke Alin Alin ranar Asabar.Tun a turmn farko Garkuwan Cindo Guramada ya buge Alin Ali daga Kudu.Tun cikin ranar bikin karamar Sallah…
Shagon Kosilaye ya kai zagaye na biyu a gasar gwamnan Kano, bayan da ya doke Abba Shagon Roget.Shagon Kosilaye daga Kudu ya saka wando ja yayin da Abba Shagon Roget mai wanda ruwan bula ya wakilci Arewa.Wasan…
Tsohon Sarkin damben gargajiya Garkuwan Cindo ya sauka a jihar Kano, Nigeria, ranar Asabar domin buga gasar damben Gwamnan jihar Kano ta 2024.Tun daga ranar Laraba da aka yi bikin karamar Sallah aka fara damben gwamnan jihar Kano,…
Bahagon Shagon 'Yansanda ya kai zagayen gaba a damben gwamnan jihar Kano, bayan nasara a kan Autan Kudawa ranar Juma'a.Sun dambata a Ado Bayero Square, ibda suka yi turmi uku ba kisa hakan ya sa Bahagon 'Yansanda daga…
Autan Dan Bunza ya kai zagaye na biyu a damben gwamnan Kano ranar Juma'a, bayan da ya doke Ghali Shagon Dogon Autan Auta.Auta dan damben Jamus ya yi nasara a kan Ghali daga Kudu a turmin farko a…
'Yar Mage ya kai zagaye na biyu cikin ruwan sanyi a damben gwamnan Kano, bayan da ya doke Shagon Audu Argungu a turmin farko.Tun farko sai da Rabson ya kira 'Yar Mage ya yi masa waka, samnan ya…
Filin wasa na Ado Bayero Square a Kano a Nigeria ya karbi 'yan kallo makil ranar karamar Salah da aka fara damben gwamnan jihar Kano, Engineer Abba Kabir Yusuf.An fara da wasan da Dan Iyamura daga Guramada ya…
Damben kasuwa da aka buga a Marabar 'Nyanya jihar Nasarawa, Nigeria, inda Dogon Mamman ya buge Shagon Basiru
Ebola ya sha rawa bayan da ya halarci ajon Rabe a Marabar 'Nyanya ranar Lahadi a damben safe.
Bisi Daga kudu da Bahagon Ɗan Aliyu Daga Arewa turmi uku Babu kisaNajif Garkuwar Autan Ɗan Bunza Daga Arewa ya fafata da Alaye shagon Sama'ila Daga kudu turmi uku ba kisaDogon Mamman Daga Arewa ya kara da…