Paris St Germain ta yi rashin nasara a hanun Barcelona da ci 3-2 a wasan farko zagayen quarter finals ranar Talata a France.Minti na 37 da fara wasa Barcelona ta ci kwallo ta hannun Raphinha, kuma haka suka…
An tashi 2-2 tsakanin Arsenal da Bayern Munich a wasan farko zagayen quarter finals a Champions League ranar Talata a Emirates.A minti na 12 da take leda Arsenal ta ci kwallo ta hannun Bukayo Saka daga baya Bayern…
Real Madrid ta tashi 3-3 da Manchester City a wasan farko zagayen quarter finals da suka kece raini ranar Talata a Santiago Bernabeu.City ce ta fara cin kwallo da fara wasa ta hannun Bernardo Silva a bugun tazarar…
Za a buga wasan zagayen farko a Champions League karawar quarter finals tsakanin Athletico Madrid da Borussia Dortmund ranar Laraba.Wannan shi ne karo na bakawi da za su kara a tsakaninsu, inda kungiyar Germany ta yi nasara uku…
Barcelona ta je Paris St Germain domin buga wasan farko a quater finals a Champions League da za su kara ranar Laraba a France.Wannan shi ne karo na 14 da za su fuskanci juna a gasar zakarun Turai,…
Real Madrid za ta karbi bakuncin Manchester City a Santiago Bernabeu ranar Talata a zagayen kwata fainals a Champions League.Tuni Real Madrid mai Champions League 14 ta sanar da 'yan wasan da za su fuskanci Manchester City mai…
Real Madrid za ta karbi bakuncin Manchester City a Santiago Bernabeu a wasan quarter final a Champions League ranar Talata.Tuni hukumar kwallon kafa ta turai ta nada alkalin wasan da zai busa wasan hamayya tsakanin Real mai Champions…
Carlo Ancelotti na shirin jan ragamar wasa na 200 a Champions League ranar Talata a Santiago Bernabeu a karawar da Real Madrid za ta karbi bakuncin Manchester City a quater final.Ba wani koci da ya ja ragamar wasan…
Tomas Soucek ya amince da kunshin yarjejeniyar ci gaba da taka leda a West Ham United zuwa karshen watan Yunin 2027.Dan wasan jamhuriyar Czech, mai shekara 28 ya ci kwallo 30 a wasa 182, tun bayan da ya…
Kawo yanzu kungiyoyi hudu ne suka ci wasa uku da suka buga a cikin rukuni a Champions League na bana.Wadanda ake sa ran za su kai zagaye na biyu sun hada da Bayern Munich da Barcelona da Real…