Tawagar Frane ta gayyaci N'Golo Kante daga cikin yan wasan da koci Didier Deschamps ya bayyana don buga Euro 2024.Kante, mai shekara 33, ya taka rawar gani da ta kai France ta lashe kofin duniya a Rasha a…
Aston Villa ta samu gurbin shiga Champions League a badi, bayan da Tottenham ta yi rashin nasara a hannun Manchester City ranar Talata.City ta je ta doke Tottenham a kwantan wasan mako na 34, hakan ya sa ta…
Har yanzu Real Madrid na son sayen dan kwallon tawagar England, Trent Alexander-Arnold daga Liverpool. (Fabrizio Romano via Football365Kociyan Bayer Leverkusen, Xabi Alonso na fayan nan gaba zai horar da kungiyoyin da ya taka leda wato Liverpool da…
Arsenal na duba yadda za ta dauki golan Everton, Jordan Pickford, da zarar an kammala kakar bana, domin ya taimaka mata daukar Champions League a badi. (Teamtalk)Dan wasan Manchester City, Yan Couto, wanda ke buga wasannin aro a…
An kusan fara gasar cin kofin nahiyar Turai karo na 17, wato Euro 2024, inda German za ta karbi bakuncin wasannin bana da za ta kara tsakanin tawaga 23.Za a fara bude labulen gasar daga 14 ga watan…
Borussia Dortmund ta samu gurbin buga wasan karshe a Champions League, bayan da ta doke Paris St Germain da cin 1-0 a Parc des Prince.Kungiyar Jamus ta kai wannan matakin, bayan da ci 1-0 a ranar Laraba ta…
An yi waje da dukkan kungiyoyin Premier League daga Champions da Europa League na bana a zagayen quarter finals.An fitar da Liverpool a Italiya duk da cin 1-0 da ta yi a gidan Atalanta a gasar zakarun Turai…
An tabbatar da yi wa Emirates Cup kwaskwarima daga kakar 2024/25, kamar yadda mahukuntan gasar suka sanar ranar Alhamis.Daga yanzu an daina maimata wasa idan an tashi ba a samu gwani ba, a ranar za a yi gubun…
Real Madrid ta fara shirin zuwa Etihad domin buga wasa na biyu da Manchester City zagayen quarter finals ranar Laraba.Kungiyoyin biyu sun tashi 3-3 a wasan farko a Spain a gasar zaakarun Turai, bayan da City ce ta…
Barcelona ta karbi bakuncin Paris St Germain domin buga wasa na biyu a zagayen quarter finals a Champions League da za su kara ranar Talata a Spain.Ranar Laraba 10 ga watan Afirilu, Barca ta je ta ci…