RB Leipzig na son kammala Bundesliga a mataki na hudu a kan teburi a kakar bana, duk da biyar ne daga Germanyu za su shiga Champions League a badi.Leipzig, wadda za ta karbi bakuncin Borussia Dortmund ranar Asabar…
Harry Kane ya ci kwallo na 33 a Bundesliga, yayin da Thomas Mueller ya zura biyu a raga a wasan da Bayern Munich ta je ta dura 5-1 a ragar Union Berlin ranar Asabar.Mako daya kenan da Bayern…
Kocin tawagar Germany, Julian Nagelsmann ya saka hannu kan yarjejeniyar ci gaba da jan ragamar kasar zuwa bayan gasar kofin duniya da za a yi a 2026.Nagelsmann, mai shekara 36, ya maye gurbin Hansi Flick cikin Satumbar 2023,…
Watakila Bayern Leverkusen ta lashe Bundesliga ranar Lahadi, idan ta yi nasara a kan Werder Bremen a wasan mako na 29.Ranar 25 ga watan Nuwambar 2023, Leverkusen ta je ta ci Werder Bremen 3-0, inda Olivier Deman ya…
Bayern Leverkusen ta ci West Ham United 2-0 a wasan farko zagayen daf da na kusa da na karshe a Europa League ranar Alhamis.Sai da rage sauran minti bakwai a tashi Leverkusen ta zura kwallo a raga ta…
Bayern Munich ta ziyarci Arsenal domin buga kwata fainals a Champions League da za su kara ranar Talata a Emirates.Wannan shi ne wasa na 13 da za su kece raini a tsakaninsu, inda Bayern mai Champions League ta…
Arsenal da Bayern Munich za su buga wasan farko a Champions League zagayen quarter finals ranar Talata a Emirates.Wannan shi ne karo na 22 da Bayern Munich za ta buga zagayen daf da na kusa da na karshe…
Bayer Leverkusen ta doke Union Berlin 1-0 ranar Asabar, za ta lashe Bundesliga na farko a tarihi a makon gaba da za ta karbi bakuncin Werder Bremen.Florian Wirtz ne ya ci kwallon tun kan hutu a karawar da…
Manuel Neuer ba zai buga wa Bayern Munich wasan Bundesliga da ta je Heidemheim ranar Asabar ba, in ji Thomas Tuchel.Tsohon kociyan Chelsea ya sanar ranar Juma'a cewar kimanin manyan 'yan wasa biyar ne ke jinya a kungiyar.…
Bayer Leverkusen za ta kece raini a wasan karshe a German Cup da Kaiserslautern, bayan da ta caskara Fortuna Dusseldorf 4-0 ranar Laraba a zagayen daf da karshe.Tun cikin minti na 20 Leverkusen ta zura kwallaye a raga…