Kociyan Brighton, Roberto de Zerbi ya ce ya yi korarin daukar Cole Palmer daga Manchester City a bara.Palmer ya zama kashin bayan Chelsea a kakar bana, bayan da kungiyar Stamford Bridge ta saye shi kan £42.5m daga City…
Manchester City za ta je gidan Brighton domin buga kwantan Premier League ranar Alhamis.City mai maki uku da kwantan wasa uku tana ta ukun teburin Premier League da maki 73 da tazarar makidaya tsakani da Liverpool, wadda za…