Tawagar kwallon kafar mata ta Nigeria, Super Falcons za ta fara wasan a cikin rukuni da Brazil a gasar Olympic da birnin Paris zai karbi bakunci a bana.Nigeria da Brazil za su fara fafatawa ranar Alhamis da yammaci…
Shugaban Brazil, Luiz Inacio Lula da Silva ya jagorancin zaman makokin mutuwar Mario Zagallo, mai shekara 92.Zagallo, wanda ya taka leda tare da Pele a tawagar Brazil da ta lashe kofin duniya a 1958 da kuma 1962 ya…