Tyson Fury da Oleksandr Usyk za su dambata ajin babban nauyi a Saudi Arabia ranar 17 ga watan Fabrairun 2024.Fury dan damben Burtaniya zai saka kambunsa na WBC, yayin da dan Ukraine, Usyk zai saka nasa wato WBA…
Oleksandr Usyk na fatan dambensa da Tyson Fury ajin babban nauyi da ya kamata a yi shi cikin watan Fabrairu a Saudi Arabia.Tun farko an tsara za su kara a tsakaninsu ranar 23 ga watan Disamba, amma mai…
Damben mota da aka buga a Marabar Nyanya gidan Idris Bambarewa ranar Lahadi da Autan na Aisha ya doje Dan Aliyu.