Champion Legue April 11, 2024Joelinton ya tsawaita kwantiragin zama a Newcastle UnitedDan kasar Brazil, Joelinton ya saka hannu kan yarjejeniya mai tsawo domin ci gaba da taka leda a Newcastle UnitedTun farko kwantiraginsa zai kare a kungiyar St James Park a karshen kakar 2025, wanda kadan ya rage a…