Tawagar Netherlands ta bayyana masu jinya Frenkie de Jong da Georginio Wijnaldum cikin 'yan wasa 30 na kwarya-kwarya, domin Euro 2024.Kusan wata daya dan kwallon Barcelona, De Jong na jinya, amma za a bashi dama ya nuna kansa…
Barcelona za ta je gidan Almeri, domin buga wasan mako na 36 a gasar La Liga ranar Alhamis.Wannan shi ne karo na biyu da za su kara a gasar, bayan da Barcelona ta ci 3-2 ranar 30 ga…
Real Madrid ta caskara Deportivo Alaves 5-0 a wasan mako na 36 a La Liga da suka kara ranar Talata a Santiago Bernabeu.Wadanda suka ci mata kwallayen sun hada da Jude Bellingham da Vinicius Junior da ya zura…
Barcelona ta koma mataki na biyu a teburin La Liga, bayan da ta doke Real Sociedad 2-0 a wasan mako na 35 ranar Litinin.Barcelona ta fara cin kwallo ta hannun Lamine Yamal daga ta kara na biyu ta…
Real Madrid za ta jira har sai bayan Champions League da za ta kara da Borussia Dortmund ranar 1 ga watan Yuni, kafin ta sanar da daukar Kylian Mbappe. (Athletic - subscription)Manchester United za ta kara kokarin taya…
Barcelona na duba yiwuwar sake daukar kociyan Paris St-Germain, Luis Enrique, domin maye gurbin Xavi a 2025. (Sport - in Spanish)Manchester United ba ta shirya korar Erik ten Hag ba tun kan wasan karshe a FA Cup franar…
Chelsea na son sayen dan kwallon Napoli, Victor Osimhen, wanda aka gindaya kudin sayar da shi £100m idan yarjejeniyarsa bai kare ba. (Sky Italia)West Ham United da Tottenham suna daga gaba masu son daukar dan kwallon Brentford, Ivan…
Ranar Laraba Real Madrid za ta karbi bakuncin Bayern Munich a wasa na biyu zagayen daf da karshe a Champions League.A wasan farko da suka kara ranar Talata inda Bayern ta karbi bakuncin Real a Allianz Arena, sun…
Barcelona ta koma ta biyu a kan teburin La Liga, bayan da ta doke Valencia 4-2 a wasan mako na 33 ranar Litinin.Barcelona ta fara cin kwallo a minti na 22 da take leda ta hannun Femin Lopez,…
Barcelona za ta kara da Valencia ranar Litinin a La Liga, karawar da idan ta yi nasara za ta koma ta biyun teburi.Tun farko sun tashi 1-1 ranar 16 ga watan Disambar 2024 a karawar bana, inda Barca…