Aston Villa ta samu gurbin shiga Champions League a badi, bayan da Tottenham ta yi rashin nasara a hannun Manchester City ranar Talata.City ta je ta doke Tottenham a kwantan wasan mako na 34, hakan ya sa ta…
Aston Villa da Unai Emery sun kulla yarjejeniyar ci gaba da aiki a Villa Park har zuwa karshen kakar 2027.Aston Villa ta dauki Emery cikin Nuwambar 2022 bayan korar Steven Gerrard, lokacin da kungiyar ke mataki na 16…
Arsenal za ta karbi bakuncin Aston Villa a Premier League ranar Lahadi karawar mako na 33 da za su fafata a Emirates.Kungiyoyin biyu sun kara ranar 9 ga watan Disambar 2023, inda Arston Villa ta ci 1-0 ta…
Za a ci gaba da wasan mako na 18 a Premier League tsakanin Aston Villa da Sheffield United a daren Juma'a..Sheffield, wadda a bana ta koma buga babbar gasar tamaula ta Ingila, itace ta karshen teburi ta 20…