Dan wasan tawagar France, Olivier Giroud zai bar AC Milan a karshen kakar nan, zai koma buga gasar Major League Soccer.Mai shekara 37 ya lashe Serie A a 2021/22 da cin kwallo 48 da bayar da 20 aka…
Mai horar da AC milan, Stefano Pioli ya fadi dalilin da ya ajiye Samuel Chukwueze a benci a wasan Juventus a gasar Serie A.Juventus, wadda ta karbi bakuncin AC Milan ranar Asabar 27 ga watan Afirilu sun…
Inter Milan ta lashe Serie A na bana na 20 jimilla, bayan da ta doke abokiyar hamayya AC Milan 2-1 ranar Litinin.Wasa ne na hamayya da aka yi a San Siro da ake kira Derby della Madonnina tsakanin…
Kungiyar Inter Milan ta ce kociyanta, Simone Inzaghi zai ci gaba da jan ragamarta, ba zai koma Bayern Munich ba da horar da tamaula.Inzghi ya dora Inter a turbar lashe Scudetto na farko a wajensa na 20 a…
Kocin AC Milan, Stefano Pioli na fatan doke Inter Milan kan dalilai da yawa a wasan mako na 34 za su kara a Serie A ranar Litinin.An yi wa da Milan a Europa League ranar Alhamis a hannun…