Raflin da za su busa Premier League mako na 34

Mahukuntan gasar Premier League sun sanar da wadanda za su busa wasannin mako na 34 da a buga har da wasan Wolves da Arsenal

Ranar Asabar wasa uku za a kara, sannan a yi fafatawa hudu ranar Lahadi a babbar gasar tamaula ta England.

Kawo yanzu Manchester City ce ta daya a kan teburi da maki 73 da tazarar maki biyu tsakaninta da Arsenal ta biyu mai maki 71, iri daya da na Liverpool ta uku.

Wasannin mako na 34:

Asabar 20 ga watan Afirilu 2024

  •             Sheffield United da Burnley
  •             Luton Town da Brentford       
  •             Wolverhampton da Arsenal   

Ranar Lahadi 21 ga watan Afirilu 2024

  •             FC Everton da Nottingham Forest
  •             Aston Villa da  Bournemouth
  •             Crystal Palace da West Ham United  
  •             FC Fulham da Liverpool

Wasannin da za a buga da raflin da za su ja ragama:

Ranar Asabar 20 ga watan Afirilu:

Filin wasa na Kenilworth Road, Luton

Luton Town da Brentford

Referee: Jarred Gillett. Assistants: Darren Cann, Nick Hopton. Fourth official: Craig Pawson. VAR: Peter Bankes. Assistant VAR: Tim Wood.

Filin wasa na Bramall Lane, Sheffield

Sheffield Utd da Burnley

Referee: Andy Madley. Assistants: Gary Beswick, Adam Nunn. Fourth official: Rebecca Welch. VAR: Tim Robinson. Assistant VAR: Harry Lennard.

Filin wasa na Molineux Stadium, Wolverhampton

Wolverhampton da Arsenal

Referee: Paul Tierney. Assistants: Scott Ledger, Mat Wilkes. Fourth official: Darren Bond. VAR: John Brooks. Assistant VAR: Wade Smith.

Wasannin Lahadi 21 ga watan Afirilu

Filin wasa na Goodison Park, Liverpool

Everton da Nottingham Forest

Referee: Anthony Taylor. Assistants: Simon Bennett, Dan Robathan. Fourth official: Keith Stroud. VAR: Stuart Attwell. Assistant VAR: Simon Long.

Filin wasa na Villa Park, Birmingham

Aston Villa da Bournemouth

Referee: Tim Robinson. Assistants: Harry Lennard, Derek Eaton. Fourth official: Darren Bond. VAR: Michael Oliver. Assistant VAR: Dan Cook.

Filin wasa na Selhurst Park, London

Crystal Palaceda West Ham

Referee: Graham Scott. Assistants: James Mainwaring, Sam Lewis. Fourth official: James Bell. VAR: Paul Tierney. Assistant VAR: Eddie Smart.

Filin wasa na Craven Cottage, London

Fulham da Liverpool

Referee: Craig Pawson. Assistants: Marc Perry, Wade Smith. Fourth official: Sam Allison. VAR: Tony Harrington. Assistant VAR: Richard West.

An ci tarar Barcelona, sakamakon nuna halayyar wariya da magoya bayanta suka yi a wasan Champions League da Paris St Germain zagayen quarter final. Latsa nan ka ci kaga da karatu

Leave a comment