Miami heat ta doke lakers a kwallon kwandon amurka

Bam Adebayo ya taimakawa Miami Heat ta doke su LeBron James na Los Angeles Lakers da cin 108-107.

Adebayo ya ci maki 22 da Jimmy Butler mai 28.

Miami mai jan ragamar wasan da maki 10 an raga ya koma tara, bayan da James ya ci maki bakwai daga 30 din da ya haka a zangon karshe da ya rage minti daya da dakika 19.

Leave a comment