Kano Pillars ta koma ta 14 bayan cin Enyimba

Ƙungiyar Kano Pillars ta doke Enyimba 2-0 a wasan mako na 31 a NPFL ranar Laraba.

Pillars ta fara cin ƙwallo ta hannun Chiedozie Okorie daga baya Ahmed Musa ya kara na biyu.

Da wannan sakamakon ƙungiyar da ake kira sai masu gida ta yi sama mataki na 14 da maki 39.

Ita kuwa Enyimba tana mataki na 16 a kasan teburi da maki 36.

A mako na 32, Pillars za ta je Bayelsa, yayin da Enyimba za ta karɓi bakuncin Rivers United.

Wasu sakamakon wasannin mako na 31:

Ranar Lahadi 22 ga watan Maris

  • Enugu Rangers 2-0 El-Kanemi Warriors
  • Katsina United 1-0 3SC
  • Kun Khalifat 2-2 Ikorodu City
  • Plataeu United 1-0 Bayelsa
  • Warri Wolves 0-0 Bendel Insurance
  • Remo Stars 3- 1 Kwara United

Wasannin da za abuga ranar Litinin 23 ga watan Maris:

  • Abia Warriors da Niger Tornadoes
  • Nasarawa United da Rivers Uni

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top